Idan Kannywood Ta Cigaba Da Tafiya Yadda Take A Yanzu To Zata Watse



A wata hira  da akai da wata kafar watsa labari ta northflix jarumi alhassan kwalli ya bayyana cewa indai har aka cigaba da tafiya a haka to kannywood zata tarwatse kuwa.

Jarumin yana fadin haka ne akan wani dalili da wasu fata gari da suke cikin harkar  musamman masu bayyana wa wasu  da tona asirin wasu  a kafafan sada zumunta na facebook.

Idan ba zaku manta ba a wayan nan yan kwanakin a sirin wasu yana tonuwa musamman masu aikata alfashi.
Idan Kannywood Ta Cigaba Da Tafiya Yadda Take A Yanzu To Zata Watse Idan Kannywood Ta Cigaba Da Tafiya Yadda Take A Yanzu To Zata Watse Reviewed by Fim on February 25, 2020 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.