Wasu Zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau

44rrr


Zafafan hutunan jaruma rahama sadau najin dadin danda ta saki yayin gama haska fim din mati a zazzau.

Jarumar kowa ya santa tana ji da kanta a bangaren jarumta da nuna kwarewa wajan iya shege a masana'antar kannywood.

Rahama Sadau yar wanka gata celenburity a kannywood, gata da mati a zazzau, tayi kaurin suna. kina sharafinki yar gaske





Wasu Zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau Wasu Zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau Reviewed by Fim on February 17, 2020 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.