Abba Ganga Dashin Kauna Lyrics
Nayi Zubi yau nadebi a dahin kauna
Wanda ya juri farkonta zayaci ribar kauna
Nayi Zubi yau nadebi a dahin kauna
Wanda ya juri farkonta zayaci ribar kauna
Ko bugu na aljan baikai ya bugun so zafi ba
Ko war tunnel tinkiya balakai so wautaba
Ko kai sarkine so baiki yasa kaso baiwa ba
Shikesawa maraji ya Zamo shiryaye
Na zaune ko sai yasa ya zamo tafiyayye
Mai abinfa a shanya kunga ba zai hana rana ba
Kan mai sona bafa abinda ba zanai ba
Komai har in yayi farko to wata rana zai karshe
Kuncin so da na jure ribar ciki na kwashe
wanda nake so yasoni yana farntan ko yaushe
In muka yo aure a zamanmu har sashe
Zana sakaka har nai farin cikina
Burina har kullum ka zamo angona
Da na halak kayi halarci bazana mance ba
so har kauna zannuna gareka mai kyawun haiba
Lyrics: Abba Ganga -Adashin Kauna
Reviewed by Fim
on
February 29, 2020
Rating:
No comments: