Shahararren Mawakin Nan Kuma Tsohon Mawaki Wanda yake a jahar akano wato Nazifi Asnanic ya shiga cikin jerin shaharraun mutane da suke kano.
Mawaakin ya shiga cikin jerin manyan yan siyasa da yan kasuwa inda yazo a na shida, a jerin mutanen akwai su.
Dangote,
Kwankwaso
Sunusi Lamido
Aminu Dan Tata
Aminu Kano Da sauransu
Mawaki Nazifi Asnanic Ya Shiga Cikin Jerin Mutane Shahararru A Kano
Reviewed by Fim
on
February 25, 2020
Rating:
No comments: