Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna " Inaji Ina Gani " To kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwa daga bakin aliyu sharba mai suna Inaji inagani, to komai yakeji yake gani.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
- Inaji ina gani so yake hanani samun nutsuwa
- Inaji ina gani so yake tsayar da tunanina
- Inaji ina gani so yake tsayar da tunanina
- Hatsarin soyayya ya wuce wuta zafin kuna
- Idan kingane hakan mai sona to kiji tausaina
- Kalaman soyayya zan miki babu dare rana
Lyrics: Aliyu Sharba - Inaji Ina Gani
Reviewed by Fim
on
March 03, 2020
Rating:
No comments: