Zafafan Hotunan Maryam Yahaya A Wajan Kallon Mati A Zazzau

44 vv

Wasu Zafafan Hotunan Jaruma Maryam Yahaya a wajan haska fim din mati a zazzau na shahararriyar jarumar nan rahama sadau da sadik sani sadik.

Wannan fim ya samu aiki mai kyau tare da bakuwar jaruma mawakiyar kudu wato dja.

Maryam yahaya sarkin rawarkai yarinya mai tashe gata zazzafa ko ta wane bangare. ta lashe ko ina a duniya



Zafafan Hotunan Maryam Yahaya A Wajan Kallon Mati A Zazzau Zafafan Hotunan Maryam Yahaya A Wajan Kallon Mati A Zazzau Reviewed by Fim on February 17, 2020 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.