Zafafan Hotunan Safara'u Ta Kwana Casa'in


Jaruma safiya wace mutane sukafi saninta da safara'u a cikin shirin kwana casa'in na tashar arewa24 ta saki wasu zafafan hotuna wanda sukaja hankalin masoyanta da wasu.

Abin ba'a cewa komai sai mutum ya kalla. zai gane ashe dai kyakkyawace.

To safara'u itama ta shigo duniya da kamar dama inda yanzu haka wani bidiyon tsirara da ke nuni da cewa jarumar ce iyanan iya yawo a soshiyal midiyaa, Allah ya kyauta


Zafafan Hotunan Safara'u Ta Kwana Casa'in Zafafan Hotunan Safara'u Ta Kwana Casa'in Reviewed by Fim on February 17, 2020 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.