Jarumin Hausa kuma directer a masana'antar kannywood falalu a dorayi yayi magana akan hukumar tace fina-fanai ta kano, sakamakon sanarwar da ta fitar n a cewa idan adam a zango ya shigo kano zata kamashi.
Babu hujjar da za ace an hana jarumin shigowa kano dan yaje wajan haska fim tunda ba fim yazo yi ba yazo ya gana da masoyansa ne kuma ya kalli fim, cewar falalu.
Ya kara da cewa idan hukuma ta bada satifiked na haska fim to kowa na da damar zuwa ya kalli fim domin ya gana da masoyansa, daya akwai wanda basa da rigista ta zama a masana'antar amma suna zuwa kallon fim to bega dalilin da zai sa ace an hana jarumi adam a zango zuwa kallon fim ba.
ADALCI: Falau A Dorayi Yayi Magana Akan Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano
Reviewed by Fim
on
February 17, 2020
Rating:
No comments: