Zafafan Hotunan Mawaki Aku Mai Bakin Magana -Fresh Emir


Mawaki aku mai bakin magana a wasu sababbin hotuna da ya fitar domin gwangwaje masoyansa abin ba acewa komai.

Mawakin ya samu shahararren manager kuma directer wanda yasan aikinsa wato Mus'ab HausaTop ya bashi gudun mawa dari bisa dari da kuma taimakon Ubangiji.

Fresh emir mir aku mai bakin magana ne wannan waka taku ce, matan bana matan bana gawasu jan ganguna.
Zafafan Hotunan Mawaki Aku Mai Bakin Magana -Fresh Emir Zafafan Hotunan Mawaki Aku Mai Bakin Magana -Fresh Emir Reviewed by Fim on February 17, 2020 Rating: 5

No comments:

Powered by Blogger.