Shahararren jarumin kuma tsoho a masana'antar kannywood Abba Al-mustapha ya kammala karatun digirinsa na farko a jami'ar ado bayero dake Kano.
Jarumin ya bayyana takardar sakamakon kammala karatun a shafin sada zumunta na instagram da kuma facebook inda yake cewa " Alhamdullih na samu kammala karatun digiri na farko da saka mako mai kyau.
Jarumin ya samu second class upper, inda masoya da abokan sana' suka taya sa murna.
Jarumin Kannywood Abba Almustapha Ya Kammala Karatun Digiri
Reviewed by Fim
on
February 17, 2020
Rating:
No comments: