Ahmad Delta -Ciwon So Lyrics
Zo muyi soyayya
Domin mu kauda kiyayya
Kinmin alkunya
Ga zuciya na baki
Har a raina nai sa’a kaban dukan soyayya
Rayuwata ta sauya ciwon da nai ya warke
Har a raina nai sa’a kinban dukan soyayya
Rayuwata ta sauya ciwon da nai ya warke
Sannu sannu so ya tasa yana dada girma kin shigemin rai kin kwana
Nai hasashe har na kare na kasa gane komai yuashe kenan ni zan huta
Kinyi zane bai gogewa zanso nayi miki hidima so da kauna cikin kalbi su sukaimin tasiri
So kakemin kuma na gode na baka lambar girma kai amo in harnaji zan amsa
Fadi tashi yau ka daina zauna na yimaka hira dan kusanto karkai nesa
Damuwata tunda ka kauda da sonka a raina nai tsugune ko nai tafiya shike sakani sururi
Lyrics: Ahmad Delta -Ciwon So
Reviewed by Fim
on
February 29, 2020
Rating:
No comments: