Abdul Smart -S0 Kurman Baki
So kurman baki mai wahala gun fassara
Nayi nasara ni nawa ya zamo fari
So kurman baki mai wahala gun fassara
Nayi nasara ni nawa ya zamo fari
Ma’ana taso tabbas tana da wahala ga kalmarsa ta zamo ruwan dare
Wasu sukace na zamo ruwan zuma gun wasu ya zamo ciwo na kankare
Gunki yar uwa na samu tawa ma’anar dankin banishi kamar ruwa gare gare
Kin nunani duniyar kauna gami da so harma da zuciya duka sun fari
Soyayya idan tazo maka cikin sa’a babu lamarin da zaya kaita armashi
Amma duk ranar da aka samu kuskure so kuna yake maka irin na garwashi
Dole zan fahar na kere sa’a domin nawa shikemin rarrashi
Burina sa na zamo cikin farincki inhar ya kira zan amsa da wurwuri
Lyrics: Abdul Smart -So Kurman Baki
Reviewed by Fim
on
February 29, 2020
Rating:
No comments: