Abdul Smart -Inda Rai Yake Lyrics
Inda rai yake
Nanne inda so yake zama
Randa babuke hakika ni bazana rayu ba
Inda rai yake
Nanne inda so yake zama
Randa babukai hakika ni bazana rayu ba
So kamar dabo ya shiga rai yayi sansani
Shi nake bida kimikon baniso ki bawa wani
Dan danai rashinki gwara nayo rashin idan gani
Sani zuciyarki ki kwantar na samu nutsuwa
Damuwa take sawa ijiya zubar ruwa
Inda kaji so hakika zaka samu shakuwa
Gareni ka zamo numfashi da kai zan rayuwa
Inka kauracemin ba shakka zanyi rasuwa
Inda rai yake
Nanne inda so yake zama
Randa babuke hakika ni bazana rayu ba
Lyrics: Abdul Smart -Inda Rai Yake
Reviewed by Fim
on
February 29, 2020
Rating:
No comments: