Assalamu alaikum barkanmu da kasancewa a cikin shirinmu na labaran kannywood.
Wani hoto da jarumin kannywood kuma mai fada aji a bangaren, an bayyana wani hotonsa dake nuni jarumin ya rungume yata mace wace ba musulma ba, amma har yanzu hukumar tace fina-finai batace komai ba.
Inda mutane suka fito soshiyal midiya suke fadan abubuwa akai wasu nacewa da adam a zango ne da tuni yanzu an fara surutu, kunga kenan abin ya koma siyasa.
Haka mutane ke ta cece kuce akai, idan baku manta ba a kwana kin baya rahama sadau sunyi waka da classiq mawakin hip-hop daga bisani sai korarta akayi.
Ali Nuhu Ya Jawo Cecekuce Akan Wani Hoto Da Ya Fita Na Rungume Mace
Reviewed by Fim
on
February 16, 2020
Rating:
No comments: